iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa , wanda ya dade yana aikin bayar da agaji, ya bayyana cewa zai gina makaranta da sabbin kayan karatu ga ‘ya’yan kasarsa mabukata.
Lambar Labari: 3488039    Ranar Watsawa : 2022/10/20